Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Burina in zama fitaccen mawakin Hausa – Badamasi Alhassan

Aminiya ta zanta da wani mawaki mai suna Badamasi Alhassan, wanda ana iya cewa ya shigo harkar waka da sa’a domin tun shigowarsa tauraronsa ke h

Yadda bikin tunawa da Fela na bana ya wakana

A makon nan ne aka gabatar da bukukuwa domin tunawa da mutuwar shahararren mawaki Fela Kuti bayan ya cika shekara 20 da mutuwa. Shi dai wannan biki wa

Na fi sha’awar fitowa a matsayin boss a fim – Ibrahim Meku

Aminiya ta zanta da wani matashin dan wasan Hausa, wanda tauraronsa ke haskawa musamman a bangaren boss ko ta’addanci a finafinan Hausa, inda ya bayya

Gasar City People: Momo da Kamal da Umar M Shareef sun haskaka a Legas

A ranar Lahadin da ta gabata ne aka gabatar da bikin bada lambar yabo ta City People Entertainment Award a birnin Legas. Gasar City People ana bayar d

Rayuwar mata a Arewa na cike da kalubale- Rahama Sadau

Fitacciyar jaruma, Rahama Sadau ta ce rayuwa mata da suke da burin zama wani abu a yankin Arewa na cike da kalubale. Rahama ta bayyana hakan ne a wani