Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Dakatar da Rahama Sadau na nan – MOPPAN

kungiyar masu shirya fina-finai ta kasa MOPPAN reshen Jihar Kano ta tabbatar da cewa ta dakatar da Rahama Sadau daga bayan ita Rahama ta ce babu wanda

Zargin luwadi ya sa an ki ba ni aure – Adam Zango

Fitaccen jarumin nan Adam A. Zango ya ce zargin luwadi da wasu ke yi masa ya janyo an ki bashi auren wata yarin da ya nema. Jarumin wanda har ila yau

Danja da Mansura sun cika shekara 10 da aure

A ranar 14 ga Yuli, 2017 fitaccen mawaki da kuma jarumin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja da kuma tsohuwar fitacciyar jaruma Mansura Isa suka cika sh

Ali Nuhu ya samu mabiya miliyan 1 da dubu 500 a facebook

Shahararren jarumin fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya gode wa masoyansa sakamakon samun mabiya miliyan daya da dubu 500 a shafin sada zumunci na facebook.

Shamsu da Maryam sun zama jakadan kamfanin Frufru

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Shamsu dan’iya da kuma jaruma Maryam Yahya sun zama jakadun kamfanin lemon Frufru. Jaruman sun sanya hannu a