Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Da yardar iyayena na shiga harkar fim – Sadiya

Sadiya Muhammad na daya daga cikin sababbin jarumai mata da ake ganin nan gaba kadan tauraruwarta za ta karade duniyar masana’antar fina-finan Hausa (

Daga Islamiyya na samu ladabin rera waka – Alan Waka

Aminuddeen Ladan Abubakar, wanda aka fi sani da lakabin ‘Alan Waka’ ba bako ba ne a kasar Hausa, musamman ma ga masu tu’ammali da wakokin Hausa na zam

Yadda ’yan fim suka nuna soyayyar da masoyansu ke yi musu a Instagram

A kwanakin nan ne fitattun jaruman fina-finan Hausa da suka hada da Ali Nuhu da Adam A. Zango da Nafisa Abdullahi da mawaki Nura M. Inuwa suka baje-ko

Allah Ya yi wa dan fim Cinnaka rasuwa

A ranar Talatar da ta gabata ce Allah Ya yi wa Baffa Ahmad Cinnaka rasuwa a Wudil jihar Kano.Kamar yadda abokin sana’arsa, Baban Chinedu ya bayyana a

An yi kira ga sha’irai da su kyautata tarbiyyarsu

An yi kira ga mawakan yabon Manzon Allah (s.a.w) da su zamo masu neman ilimi kowanne, domin ba shi yiwuwa ka wake wani mutum daban ba tare da ka kusan