Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Yadda mawakin Hausa ya kubuta bayan an sace shi a Adamawa

A ranar Asabar da ta gabata ce aka sace shahararren mawakin Hausa, Ado daukaka a Yola, Jihar Adamawa, inda ya kwashe kwanaki shida a hannun mutanen da

Na yi mamakin yadda na samu amsuwa a fim a kankanen lokaci – A’isha Tsamiya

A’isha Aliyu, wacce aka fi sani da lakanin ‘Tsamiya,’ yau shekarunta hudu ke nan da fara harkar fim din Hausa, amma sunanta ya zama tamkar ruwan dare

Za mu farfado da yankin Arewa maso gabas ta hanyar wakoki – Abubakar Sani

Abubakar Sani fitaccen suna ne a masana’antar wakokin Hausa, domin ya dade a cikin wannan sana’a. Shi ne ya yi wa Aminiya waka a shekarar 2006. A tatt

Na fi son auren talaka maimakon attajiri – Maryam Gidado

Maryam Gidado tana daya daga cikin manyan jarumai mata a masana’antar fina-finan Hausa. Aminiya ta tattauna da ita kan harkar, inda jarumar ta tabo ba

’Yan fim sun kai samame yankin Abuja kan masu satar fasahar fina-finansu

Wata tawagar ’yan fim din Hausa ta kai samame a kan masu harkar yada fina-finan Hausa ta kwamfuta zuwa wayar hannu, kan zargin zagon kasa ga sana’arsu