Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Ya dace gwamnati ta tallafa wa harkar fim don samar da aikin yi – Musa Mudi

Alhaji Musa Mudi shi ne babban jami’i da ke kula da shiyyar Kano, a Hukumar Kula da Al’amuran Fina-finai ta Najeriya. A tattaunawar da ya yi da wakili

danwanzam: Ta’aziyya da tariyar rayuwar dan wasan barkwanci

Shahararren dan wasan Hausa, daya daga cikin wadanda da suka yi fice a wasan kwaikwayon barkwanci a Arewacin Najeriya, wanda kafin rasuwarsa yake zaun

Abin da ya sa na yi wa PDP wakar Shegiyar Uwa – Aliyu Haruna Ning

Alhaji Aliyu Haruna Abdullahi Ningi shi ne mawakin da ya fi kowane mawaki tallata Jam’iyyar PDP a farkon kafuwarta a 1998 inda ya zamanto da wakokinsa

Lubabatu I. Garba, a Kano Ranar Talatar da ta gabata, 17 ga watan Nuwamba ta zama ranar da ’yan fim xin Hausa ba za su tava mantawa da ita ba, kasancewar ta zama ranar da suka rasa uwa kuma kaka a gare su, wato Mama Mai Aya, kamar yadda suka fi kiranta.

Ranar Talatar da ta gabata, 17 ga watan Nuwamba ta zama ranar da ’yan fim din Hausa ba za su taba mantawa da ita ba, kasancewar ta zama ranar da suka

‘Burin farfado da al’adun Arewa ya sa muka kafa kungiyar wasan kwaikwayo a Legas’

Al’umma ’yan Arewa mazauna Kudancin Najeriya sun kafa kungiyar shirya fina-finan Hausa a Jihar Legas.kungiyar mai suna Gidan Tsuntsu Mobie, an kafa ta