Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Sun yi wa jami’an Hukumar Tace Fina-finai dukan kawo wuka

Hukumar Tace Fina-Finai Da dab’i ta Jihar Kano ta gurfanar da wasu mutane guda bakwai a gaban kotu bisa zarginsu da lakada wa ma’aikatan hukumar dukan

Ba zan yi aure ba sai na kammala makaranta – A’isha Tsamiya

A’isha Aliyu, wacce aka fi sani da lakanin ‘Tsamiya,’ yau shekarunta uku ke nan da fara harkar fim din Hausa, amma sunanta ya zama tamkar ruwan dare g

Dalilin daure ni a Kirikiri na zama dan wasan barkwanci – kulun Jalingo

Salisu Sulaiman, dan wasan barkwanci ne da ake wa lakabi da ‘kulun Jalingo.’ Ya shahara a wasan barkwanci da yake gabatarwa a gidan wasan kwaikwayo na

Malaman Musulunci na duniya sun yi Allah-wadai da fim din Iran da ya tozarta Manzon Allah (saw)

Manyan malaman Musulunci na duniya sun nuna takaicinsu tare da yin Allah wadai da wani sabon fim da aka shirya a kasar Iran kan tarihin rayuwar Manzon

Ba na nadama da sana’ar fim – Rabi’u Rikadawa

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Rabi’u Rikadawa wanda aka fi sani da Dila ya bayyana cewa ba ya nadamar yin sana’ar fim saboda alheran da suke cikin