Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Ba a tsayar da ranar auren Zango da Nafisa ba

A ’yan kwanakin nan ana ta yada jita-jitar cewa a ranar 12 ga Satumba, 2015 za a daura auren fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan Adam A. Zango da j

Fim din Game of Thrones ya shiga Kundin Tarihi

Fitaccen fim din nan na Game of Thrones ya shiga kundin tarihi na duniya (Guinness Book Of World Records, bayan da aka nuna shi a kasashen duniya 173.

Nafisa Abdullahi ta bukaci a rika taimaka wa marayu

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Nafisa Abdullahi wadda aka fi sani da Nafisa Sai Wata Rana ta bukaci jama’a su rika taimaka wa marasa galihu da ma

Jackie Chan ya yi magana da Hausa

Fitaccen jarumin fim din nan dan kasar China, Jackie Chan ya yi magana da Hausa da Ingilishin Pidgin, da Yarbanci da kuma Ibo, a matsayin gayyatar mas

Bayan sulhu: Ali da Zango sun fito a fim din ‘Akasi’

Tun lokacin da fitattun jaruman fina-finan Hausan nan Ali Nuhu da Adam A. Zango suka samu sabanin da har ta kai da sun raba gari da kuma sulhun da aka