Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Wakar Sani Danja ta ja hankali a Twitter

Masu mu’amala da shafin sada zumunta na Twitter sun yi tsokaci sosai a kan wata sabuwar waka da jarumin fina-finan Hausa, Sani Danja ke shirin kaddama

Wata mawakiyar zamani a Maleysiya ta musulunta

Wata fitacciyar mawakiyar zamani ’yar kasar Maleysiya mai suna Stracie Angie Anam da aka fi sani da Stacy AF ta bayyana wa taron manema labarai cewa t

Ba ni da dangantaka da marigayi S. Nuhu – Sardaunan Mawaka

Abdul’aziz dahiru wanda aka fi sani da Sardaunan Mawaka fitaccen mawaki ne, a hirarsa da Aminiya ya bayyana yadda ya fara waka, ya kuma tabo jita-jita

Za mu yaqi masu ci da gumin ‘yan fim – Afakallah

Isma’ila Na’abba Afakallah shi ne sabon Shugaban Hukumar Tace Fina-Finai da dab’i ta Jihar Kano, furodusa ne a masana’antar fina-finan Hausa. Wannan n

Lalacewar zamantakewa a Arewa ta sa nake wakokin zaman lafiya – Andy Bature

Andy Bature daya ne daga cikin mawakan Hausa da ya yi fice a yankin Arewa maso Gabas. Shi ne Mataimakin Shugaban kungiyar Mawaka ta Jihar Bauchi kuma