Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Zango ga furodusoshi: Na daina fitowa a fim din da bai fi Naira miliyan biyu ba

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Adam A. Zango ya ce ya daina fitowa a cikin duk wani fim mai kasafin Naira miliyan biyu a matsayin akita a masana’an

Dalilin da ya sa na koma ba da umarni – Nazifi Asnanic

Fitaccen mawakin fina-finan Hausa Nazifi Asnanic ya rikide daga mawaki zuwa mai ba da umarni, inda ya bayyana cewa tun fil’azal yake da sha’awar ya ri

Rashin samun tallafi ne matsalata – Mawaki B-Meri

Fitaccen mawakin zamani na Hausa Hip-Hop da ke Jihar Legas mai suna Abdullahi Isma’il, ya ce rashin samun tallafi shi ne babban kalubalen da yake fusk

Takaddama: Yadda aka sulhunta Ali Nuhu da Adam Zango

A kwanakin baya ne aka kawo karshen takaddama tsakanin fitattun jaruman fina-finan Hausa, Ali Nuhu da kuma Adam A. Zango.Idan ba a manta ba, takaddama

Ina nan a raye ban mutu ba – danwanzam

Shahararren dan wasan Hausa kuma daya daga cikin wadanda da suka assasa wasan kwaikwayon barkwanci a Arewacin Najeriya da ke zaune a Sakkwato, Alhaji