Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Yan fim 10 mafiya yawan mabiya a Twitter

Shafin Twitter, kafa ce da mutum zai bayyana ra’ayinsa a takaice. Idan mutum yana so zai iya sanya hotuna da bidiyo da kuma yada su ga kafafen sadarwa

Ya dace mu rika martaba addininmu a waka – Khalid D-Guy

Khalid Gambo, wanda ak fi sani da D-Guy yana daya daga cikin mawakan Hip-pop a Jihar Kano. A tattaunawarsa da Aminiya ya bayyana yadda wakokin zamani

Jarumi Salisu S. Fulani ya angwance

Fitaccen jarumin fim din Hausa na Kannywood Salisu S. Fulani, wanda aka fi sani da Salisun Tsigai ya angwance da amaryarsa Fatima Sa’ad. An daura aure

Rashin hadin kai ne matsalar mawakan Hausa – Murja Baba

A kwanakin baya ne mawakiyar Hausa ta zamani, Murja Baba ta ziyarci garin Sakkwato. A ganawarta da wakilinmu, zabiyar ta yi bayani gamsasshe game da s

Burina in shahara sosai a harkar fim – Nafi’u Gwammaja

Bashir Rijau ya kasance mai shiryawa da ba da umurni a fina-finan Hausa. A kwanakin baya ya fitar da wani kayataccen fim dinsa mai suna Sarki Jatau. Y