Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Yadda na ba Ibro umarni a fim dinsa na karshe – Darakta Tantiri

Fitaccen daraktan fina-finan barkwanci Iliyasu Abdumumini Tantiri ya bayyana yadda ya ba jarumin barkwanci marigayi Rabilu Musa Ibro umarni a fim dins

Tallafin kudi: ’Yan fim na jihar Legas sun koka

Jarumai da masu shirya fina-finan Hausa a Jihar Legas sun koka kan yadda gwamnatin tarayya ba ta tuna da su ba yayin da ta raba tallafin kudi ga masan

Yajin aiki ya janyo tsaiko a shari’ar A’isha dankano da darakta Mu’azzam

Shari’ar da ake yi tsakanin jaruma A’isha dankano da darakta Mu’azzam Idi Yari a Babbar Kotun Majistare da ke unguwar Nomansland a birnin Kano ta samu

Gwamnatin tarayya ta tallafa wa Kannywood da Naira miliyan 40

A makon jiya ne Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya sake tallafa wa masana’antun fina-finan Najeriya wadanda suka hada da ta Nollywood da ta Kannywood

Na sadaukar da kyautar Grammy ga matan Afirka – Mawakiya Kidjo

Shahararriyar mawakiya kuma mai rajin kare ’yancin mata  Angélikue Kidjo ta sadaukar da kyautar Grammy ga matan Afirka.An gudanar da bikin ne a d