Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Gwamnati ta mayar da mawakan Hausa gugar yasa – Shehu Ajilo

Alhaji Shehu Ajilo danguzuri mawakin Hausa ne da ya dade ana damawa shi a harkar waka. Aminiya ta yi kicibis da shi ne a wajen wani taron mawakan Haus

Yadda aka gudanar da bikin Ranar kabilar Amawa a Jingir

An gudanar da gagarumin bikin Ranar kabilar Amawa a garin Jingir da ke karamar Hukumar Bassa a Jihar Filato a ranar Asabar da ta gabata. Da yake jawab

Abin da ya sa fim din China ya fi na Hausa – Fati Macijiya

Fati Musa wadda aka fi sani da lakanin ‘Macijiya’ tana daya daga cikin jarumai masu haskawa kuma tana cikin sahun ’yan wasa mata masu dimbin masoya. A

Saboda waka makiya suka tilasta mini kwana a jeji – Nabarhama

Aminiya ta samu tattaunawa da wani mawaki mai suna Abubukar Idris, wanda ake wa lakabi da Nabarhama. Ya bayyana dalilan da suka sanya ya fara waka da

Na fi mayar da hankali ga wakar al’ada – Sani Tasko Agades

Sani Tasko, mawakin Hausa ne wanda yake tashe a yanzu, kusan ba a kasar Nijar ba har da wasu kasashen na Afirika masu jin Hausa. Asalinsa mutumin Dank