Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Boko Haram: Kannywood ta tallafa wa ’yan gudun hijira a Kano

A ranar Juma’ar makon jiya masu ruwa da tsaki a masana’antar fina-finan Hausa da suka hada da jarumai da ’yan kasuwa da daraktoci da furodusoshi suka

Abubuwan tarihi da ke jan hankali a birnin Makka da Madina

Abubakar Haruna, (wanda ya ziyarci Saudiyya) Duk wanda Allah Ya kai shi kasar Saudiyya domin yin aikin Hajji ko Umara zai ga abubuwan tarihi iri-iri d

Ban taba da-na-sanin shiga harkar fim ba-Rukayya Tijjani

Rukayya Tijjani Ayagi ba ta dade a harkar fim ba, amma ta fito a manyan fina-finai, inda a yanzu tana daya daga cikin jarumai mata da ake damawa da su

Hisba ta cafke fina-finan batsa a Kano

Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kama wasu fina-finan batsa da aka fi sani da (blue film) wanda aka shigo da su jihar ta barauniyar hanya. Rahotanni sun

Mutuwar Darakta Saleh AGM ta jijjiga Kannywood

Muturwar fitaccen darakta Saleh AGM ta jijjiga masana’antar fina-finan Hausa. Marigayin ya mutu ne a ranar Asabar sakamakon hadarin mota a lokacin da