Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Likkafar mawaki Tuface na kara dagawa

A guguwar nan mai kadawa, mawakin zamanin nan da aka fi sani da suna Tuface Idibiya yana ta kara samun daukaka a sana’arsa, duk kuwa da cewa yana gamu

Wainar da ’yan fim suke toyawa a Indiya

Tun a ranar 28 ga Satumba 2014 ne jarumai da furodusoshi da daraktocin fina-finan Hausa da yawansu ya kai 20 suka halarci kwas a kasar Indiya a kan al

An garkame jaruma A’isha dan Kano a kurkuku

Babbar Kotun Majistare wacce ke zama a unguwar Nomansland a birnin Kano ta bayar da umarnin sakaya fitacciyar jarumar fina-finan Hausa mai suna A’isha

An yi taron kaddamar da albam din yabon Manzon Allah a Kano

A makon jiya ne aka kaddamar da albam din wakokin yabon Manzon Allah (SAW) mai suna ‘Uzuri’ na mawaki Salisu Malam-malam Gaya a Kano. Wannan shi ne ka

Fina-finan Musulunci: Rayuwa da ayyukan marigayi Mustapha Akkad

Ga duk wanda ya kalli fina-finan Lion of the Desert da kuma The Message, babu shakka ya san duk wanda ya shirya wadannan fina-finai ya yi wa Musulunci