Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Rayuwa da ayyukan zabiyar Afrika: Oumou Sangare

Oumou Sangare, ita aka fi sani da sunan Umma Sangare a kasar Hausa. Duk da cewa ita ’yar kasar Mali ce, amma saboda baiwar da Allah Ya yi mata ta waka

Matsalolin da suka haifar da karancin fina-finan Hausa a 2014

A wani bincike da Jaridar Aminiya ta gudanar ta gano an samu karancin fina-finan Hausa a kasuwa a shekarar 2014 da muke ciki.Aminiya ta gudanar da bin

Ban taba nadamar zama yaron dan kwairo ba – Sabon Kida

Alhaji Ali wanda aka fi sani da Sabon Kida, yana daya daga cikin yaran mawaki marigayi Alhaji Musa dan kwairo. Yanzu yana sana’ar tufkar igiya ne. Ami

Ranbo ya karyata batun jita-jitar mutuwarsa

Fitaccen jarumin fina-finan Hollywood Sylbester Stallone wanda aka fi sani da Ranbo ya karyata batun jita-jitar ya mutu a hadarin mota.A ranar Asabar

Fina-finan ‘Hausa-Indiya’ sun yi wa Kannywood shaken mutuwa – AS Mai kwai

Alhaji Abubakar AS Mai kwai shi ne shugaban kamfanin shirya fina-finai na Mai kwai Mobies, ya shafe fiye da shekara 15 a Kannywood, a kwanakin baya ya