Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Yakubu Kumo ya kara mata ta biyu

A ranar Asabar da misalin karfe 11 na safe aka daura auren fitaccen marubucin fina-finan Hausa Yakubu Modibbo Kumo da amaryarsa Khadija Abdallah a Isl

Ni da fim mutu-ka-raba- Jarumi Abubakar

Wani fitaccen jarumin fina-finan Hausa a Jihar Legas mai suna AbubakarAbubakar ya ce shi da fim sai dai mutu-ka-raba, saboda ta yi masa komai a rayuwa

Sani Rainbow: Kannywood ta kusa zama tarihi saboda satar fasaha

Alhaji Sani Abubakar wanda aka fi sani da lakabin Sani Rainbow shi ne babban dillalin fina-finan Hausa, ya yi bayanin dalilin da ya sa ya fara kasuwan

Tunawa da gwagwarmayar marigayi Deb Anand a fagen shirin fina-finan Indiya

daya daga shahararrun aftocin fina-finan Indiya da suka samu nasara, kuma wadanda suka dade ana damawa da su, shi ne Deb Anand. Gaskiyar wannan batu k

Dalilin da ya sa na bar aikin dan sanda na koma fim – Bashir kaya

Muhammad S Bashir wanda aka fi sani da Bashir kaya  fitaccen jarumin fina-fanan Hausa ne. A hirar da ya yi da Aminiya a kwanakin baya, ya bayyana