Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Saima Mohammed ta amarce

A ranar Asabar din da ta gabata ne aka daura auren fitacciyar jarumar fim din Hausa Saima Mohammed da angonta wani fitaccen dan siyasa a Jihar Kano Al

Fitattun ’yan wasan fim mata 10 daga Kudancin Najeriya (2)

Masana’antar fina-finan Kudancin Najeriya, wadda aka fi sani da Nollywood a takaice, ta kafu tun fiye da shekaru 20 da suka gabata. Ya zuwa wannan lok

Tun a sakandare na fara wasan kwaikwayo – Sani dan Gwari

Sani Ibrahim Tsiga wanda aka fi sani da dan Gwari, fitaccen dan wasan barkwanci ne da ke fitowa a fina-fanan Hausa, a hirar da ya yi da Aminiya a kwan

Rawar koroso na inganta lafiya- Yahaya dan koroso

Wani matashi mai kidan koroso a gidan wasan gargajiya na Freedom Theater  da ke jihar Legas da ake kira Yahaya Garba ya ce rawar koroso na ingant

Dalilin da ya sa na karkata ga shirya fina-finan da suka shafi ma’aurata – Bashir Datti

Fitaccen furodusa Bashir Datti ya ce ya karkata ga shirya fina-finan da suka shafi ma’aurata ne saboda dimbin matsalolin da ake samu a rayuwar aure.Fu