Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Akshay Kumar ya shirya daukar sabon fim

Matashin jarumin fina-finan Indiya, Akshay Kumar ya kammala kintsawa domin fara daukar sabon fim dinsa mai suna ‘Baby.’Fim din, wanda na gumurzu ne, z

Fim din ‘Spiderman-2’ ya mamaye kasuwar China

Sabon fim din ‘Spiderman-2’ ya mamaye kasuwannin kasar China, inda a halin yanzu ya yi cinikin Dala miliyan 45.9, wanda haka ya sanya ya mamaye kashi

Patience Ozokor ta fara fim din Hausa

Fitacciyar jarumar fina-finan Kudancin Najeriya (Nollywood) Patience Ozokor da aka fi sani da Mama G ta fara fitowa a fina-finan Hausa.Ta fito a cikin

’Yan fim mu gyara dabi’unmu- Sadiya Zo-Ki-Ji

Sadiya Abubakar  fitacciyar jaruma ce. A hirar da ta yi da Aminiya ta bayyana yadda ta fara harkar fim da nasarorin da ta samu a harkar da kuma w

Sharhin Fim: Nazari game da fim din The Lord of the Rings

Littafin hikaya na The Lord of the Ring, babu ko tantama, yana daya daga cikin littattafan duniya da aka yi nasarar mayar da su fim. Duk da cewa ba sh