Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Wakar ‘Mai Malafa’ ta jawo wa mawaki Rarara jangwam

A ranar Juma’ar da ta gabata ne misalin karfe 7:00 na yamma jami’an Hukumar SSS ta cafke mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara a kan yin amfani da “kalam

Dare: fim a kan siyasa da aikin jarida

A makon jiya ne Kamfanin shirya fina-finan Hausa da ke garin Kaduna mai suna Abnur Entertainment ya kammala daukar fim din ‘Dare’ a garin Kaduna.Fim n

Abubuwan burgewa a bikin al’adun Turkiyya da Najeriya

A ranar Asabar da ta gabata ne Cibiyar Ufuk Dialogue Foundation mai hedikwata a Turkiyya da kuma Ma’aikatar Al’adu da Yawon Bude Idanu da kuma Wayar d

Na bar bara na koma waka ne don gudun mutuwar zuciya-Makaho mawaki

Yahaya Usman  shahararren mawakin Hausa ne da ke zaune a garin Kaduna. Duk da cewa makaho ne, amma makantarsa ba ta hana shi jajircewa wajen yin

’Yan fim da mawaka na Kudancin Najeriya sun jajanta wa wadanda harin bam din Abuja ya jikkata

A farkon makon nan ne ’yan fim da wasu mawaka da suka fito daga Kudancin Najeriya suka shiga sahun al’umma da suke jajantawa da tallafa wa mutanen da