Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Ya kamata gwamnati da kamfanoni su zuba jari a Kannywood- Darakta Kamal

Fitaccen daraktan fina-finan Hausa, Kamal S. Alkali ya bukaci gwamnati da kamfanoni su zuba jari a masana’antar fina-finan Hausa (Kannywood) don masan

Na shafe shekaru 72 ina waka – Mawakin gargajiya Alin Maliki

Mashahurin mawakin gargajiya na kasar Nijar, Alin Maliki na cikin jerin makada da mawakan da suka halarci bikin wankan sarautar Sarkin Abzinawan Teni-

Bikin wankan sarautar Sarkin Bugaje Ahmad Aghali ya kayatar

A ranakun 15 da 16 ga watan Maris 2014, an yi bikin wankan sarautar Sarkin Bugaje, Ahmad Aghali Ibba, inda manyan sarakunan Nijar da mahukunta suka ta

Ina nan daram, mutuwa sai lokaci ya yi-Ibro

Fitaccen jarumin barkwancin finafinan Hausa Rabilu Musa (Ibro) ya karyata jita-jita da ake yadawa a gari game da labarin mutuwarsa.Jarumin wanda ya za

barayi sun kona motar Yakubu M. Kumo

A ranar Lahadin da ta gabata ne barayi suka kona motar fitaccen marubucin labaran fina-finan Hausa Yakubu M. Kumo kirar Hennesy 2000 a wani hotel da k