Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Ina nan ban mutu ba – Ali Nuhu

A ranar Juma’ar makon jiya ne aka baza jita-jitar cewa fitaccen jarumin fina-finan Hausa Ali Nuhu ya mutu, bayan wadansu ‘yan bindiga sun harbe shi.Ja

Jaruma Zainab Idris ta amarce

A makon da ya gabata ne fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Zainab Idris ta amarce da angonta wani dan kasuwa a Legas mai suna Mohammed Nafi’u.Bikin w

Batun auren Rainbow da Rahama: Da sauran rina a kaba

A makon da ya gabata ne Aminiya ta kawo muku labarin yadda aka kasa gane inda batun auren fitaccen dan kasuwar fina-finan Hausa, Sani Rainbow da kuma

Abin da ya sa na shirya fim da din Ekuestrian Elegance – Farfesa Abdalla Uba Adamu 01

A makon jiya ne muka kawo muku kashi na daya na tattaunawar da muka yi da Farfesa Abdalla Uba Adamu dangane da fim dinsa na Ekuestrian Elegance. A yau

Me ya yi wa batun auren Sani Rainbow da Rahama Hassan kafar ungulu?

Yau kimanin shekara guda ke nan da ake jiran ranar daura auren fitaccen dan kasuwar fina-finan Hausa Sani Rainbow da kuma jaruma Rahama Hassan, inda h