Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Shah Rukh Khan ya yi bikin kalankuwa a Malesiya duk da raunin da ke kafarsa

Daga Umar Rayyan (da rahoton waje)      Fitaccen  jarumin fina-finan Indiya Shah Rukh Khan ya halarci bikin kalankuwa a kasar

Ba na daka ta mutane – Pete Edochie

Shahararran jarumin fina-finan Kudancin Najeriya (Nollywood) Pete Edochie ya ce ba ya damuwa da yamididin da mutane suke yi a kansa.Pete Odochie mutum

A daina sayen hauren-giwa- Inji Jackie Chan

Jarumi Jackie Chan ya bukaci masu sayen  hauren-giwa da fatun damusa da sauran dabbobin da ke barazanar bacewa a doron kasa da su  daina.Jar

Mataimakin Shugaban AFMAN na kasa ya janye murabus din da ya yi

A ranar Litinin da ta gabata ne Mataimakin Shugaban kungiyar Arewa Film Makers Association of Nigeria (AFMAN) na kasa Malam Salisu Muhammad Ofisa ya j

Waka fitila ce da ke haskaka rayuwar al’umma – Mawakiya Balhat

Wata matashiya mai rera wakokin Hausa a Jihar Legas mai suna Balhat Nuhu  ta ce waka fitila ce da ke haskaka rayuwar al’umma. Mawakiyar  ’ya