‘Yan fim za su yi Maulidi a Kano
Yan fim karkashin kungiyar Arewa Film Makers Association of Nigeria za su gudanar da maulidi a Kano.Za a gudanar da bikin maulidin ne jibi Lahadi a So
Dandalin nishadi
Yan fim karkashin kungiyar Arewa Film Makers Association of Nigeria za su gudanar da maulidi a Kano.Za a gudanar da bikin maulidin ne jibi Lahadi a So
Shilpa Shukla ta kasance daya daga cikin mata ’yan fim masu tashe a Indiya. Ta samu daukaka a duniyar fina-finai a sakamakon yadda take maida hankali
Staphanie Linus, ’yar fim a Kudancin Najeriya ta tallafa wa majinyata mata 22 masu fama da cutar yoyon fitsari a Jihar Kuros Riba. An gudanar da aikin
Wasu daga cikin masu gudanar da sana’ar fim, ba su samu nasara cikin sauki ba, wasu ma haka suka fara, kuma suka kare ba tare da sun tsinana komai ba.
A ranar Juma’ar makon jiya ne motar fitaccen darakta Kamal S. Alkali ta dawo hannunsa bayan wata biyar da sace ta a Abuja. Idan masu karatu ba su mant