Fati Ladan ta yi bankwana da Kannywood
Fitacciyar jaruma Fati Ladan ta yi bankwana da masana’antar shirya fina-finan Hausa bayan an daura mata aure a ranar Juma’a 20 ga watan Disamba, 2013.
Dandalin nishadi
Fitacciyar jaruma Fati Ladan ta yi bankwana da masana’antar shirya fina-finan Hausa bayan an daura mata aure a ranar Juma’a 20 ga watan Disamba, 2013.
Mudassir Mohammed Barumi furodusa ne kuma mai kasuwancin fina-finan Hausa, ya yi bayanin yadda harkar fim take tafiya da kuma matsalolin da ya fuskant
Idan ba za ku manta ba dai a shekarar da ta gabata muka kawo muku labarin fitacciyar jaruma Safiya Musa ta yi auren sirri a ranar 15 ga watan Fabrairu
Fitaccen mawakin dambe mai suna Ummaru wanda ake yi masa lakabi da Wazirin Narayau ya ce sai mai basira ne kawai yake iya yin waka ga ’yan dambe sabod
Nicollette Sheridan, ’yar fim din Amurka da aka fi sani da sunan Edie Britt a cikin shahararren fim din nan na ‘Desperate Housewibes’ a makon jiya ta