Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

dan fim Saheed Balogun zai maka tsohuwar matarsa kotu

dan fim din nan na Kudancin Najeriya, Saheed Balogun ya yi barazanar maka tsohuwar matarsa Fathia Balogun kotu madamar ta ci gaba da amfani da sunansa

Yadda na samu sunan ‘karkuzu Na Bodara’- Audu Kano

Abdullahi Shu’aibu wanda aka fi sani da ‘karkuzu Na Bodara’, ya shafe shekara 33 a harkar wasan kwaikwayo da kuma fim. Ya yi bayanin yadda ya samu lak

Bikin karrama ’yan fim a Kano: Nasarori da kura-kurai

A masana’antar shirya fina-finai a ko’ina a duniya ana bukukuwa. Irin wadannnan bukukuwa sun hada da bikin baje-kolin fina-finai inda ake baje-kolin b

Mutuwar Paul Walker ta girgiza masoyansa

A ranar Asabar da ta gabata ce shahararren jarumin fim din ‘Fast and Furious,’ Paul Walker ya gamu da ajalinsa a sakamakon hadarin mota.Paul, dan shek

Bikin karrama ’yan fim a Indiya ya tuna da batattun ’yan wasa

Masu shirya bikin karrama ’yan fim na Indiya da aka yi wa lakabi da ‘Bollywoodlife Awards’ sun yi shirin karrama ’yan fim da fuskokinsu suka bace a ya