Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Na samu tabbacin an kashe mini ‘ya – Mahaifin ’yar fim Brittany Murphy

Mahaifin ’yar fim din nan ta kasar Amurka, Brittany Murphy ya bayyana cewa ya samo hujjojin da suka tabbatar da cewa diyar tasa ba mutuwar Allah da an

Darussan da na koya yayin aikin fim a kasar Sin – Saima Muhammad

Saima Muhammad na daya daga cikin ‘yan Najeriya da suka halarci kasar Sin aikin dora murya a fina-finan kasar guda hudu, ta bayyana yadda suka gudanar

Muna fim a Legas don mu bunkasa harshen Hausa- Jarumi Autan-Anti

  An haifi jarumi Abdullahi Ibrahim wanda ake yi wa lakabi da Auntan Anti a Agege da ke Legas, amma ya yi makaranta a Hadeja da ke Jihar Jigawa.

Kotu ta wanke Gobinda daga laifin marin Santosh

A farkon makon nan ne wata Babbar Kotu a birnin Bombay na Indiya ta wanke jarumin fim, Gobinda daga laifin marin da ake tuhumarsa da aikatawa tun a 20

Wizkid ba tsarana ba ne – mawaki Dabido

Mawakin nan da tauraruwarsa ke haskawa a halin yanzu, ‘OBO’ (Omo Baba Olowo) wato Dabido, ya fito karara ya musanta labarin da ya karade gari cewa yan