Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Mun kashe Naira miliyan 3 a bikin haihuwar Iyanya – Manaja Ubi

A ranar Alhamis din makon jiya ce matashin mawakin zamani, Iyanya ya cika shekara 27 da haihuwa, inda manajansa Ubi Franklin ya bayyana cewa sun kashe

Arewa ta tantance wadanda za a horas kan aikin fim

kungiyar ‘yan fim ta Arewa Film Makers ta kammala tantance ‘yan fim din da za su samu horo kan aikin fim a kasashen waje. Wannan ya biyo bayan shirin

Dalilin da ya sa na yi wakar ‘Mu je Kano’- Ejike

Matashi Ugwuanozie Kingsley Ejike wanda aka fi sani da ‘Wasky Amana’ ya yi digirinsa a Jami’ar Kimiyya da Fasaha da ke Jihar Enugu. Ya kammala hidimar

‘Yan fim sun samu tallafin Gwamnatin Tarayya ta hanyar shirin Sure-P

Kamfanoni goma masu shirya fina-finan Hausa da ke Jihar Kano ne suka samu shiga tsarin bayar da horo na gwaji (Pilot project) a karkashin shirin da Gw

Rudanin soyayya: Jim Iyke ya rabu da Nadia

Daga dukkan alamu, wutar soyayyar nan da ta yi ta ruruwa tsakanin shahararren dan fim din Najeriya, Jim Iyke da kyakkyawar ’yar fim din kasar Ghana, N