Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Shahararriyar mawakiyar Indiya, Reshma ta mutu

A Lahadin da ta gabata ce shahararriyar mawakiyar fina-finan Indiya, Reshma ta mutu a birnin Lahore na kasar Pakistan, bayan ta sha fama da laulayin k

Sridebi za ta fara fitowa a fina-finan Amurka

Idan ana batun shahararrun ’yan fim mata a kasar Indiya, Sridebi wuri gare ta na musamman saboda yadda ta shahara sosai. Babu mamaki, wannan shaharar

Sarkin Musulmin Kumasi ya karrama Zango da Nafisa Sai Wata Rana

Sarkin Musulmin Kumasi da ke kasar Ghana Omar Faroukh Sa’eed da kuma al’ummar kasar sun karrama fitattun jaruman fina-finan Hausa Adam A Zango da kuma

Dalilin da ya sa na fara fim din Hausa-Nkem Owoh

Nkem Owoh fitaccen dan wasan barkwanci da ke Kudancin Najeriya ne, ya yi fitattun fina-finan barkwanci da suka hada da ‘Osoufia In London’ da ‘Ukwa’ d

Shah Rukh Khan ya zama tauraron da aka fi kauna a Indiya

Shah Rukh Khan, wanda ake kira da lakanin ‘Sarki a Gidan Khan na Bollywood’ ya sake samun wata sarautar, inda a makon jiya aka tabbatar masa da saraut