Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

An tuhumi mawaki Chris Brown da fasa wa wani hanci

A ranar Lahadi da ta gabata ce ’yan sanda a Washington DC suka kama mawaki Chris Brown, suka sakaya shi saboda laifin fasa wa wani mutum hanci.An kama

An sallami likitan Michael Jackson daga gidan yari

Likitan marigayi Michael Jackson, Conrad Murray, wanda kuma aka tuhume shi da laifin sanadiyyar mutuwar mawakin, ya samu kansa a Litinin da ta gabata,

Kanye West da Kim Kardashian sun yi baiko

A ranar Litinin da ta gabata ce fitaccen mawakin zamanin nan, Kanye West da shahararrar mai shirya wasannin talabijin, Kin Kardashian suka yi baiko, b

Fim din ‘Ram Leela’ ya haddasa tarzoma a Indiya

Wani fim mai suna ‘Ram Leea’ ya jawo mabiya addinin Kshatriya suka shiga tarzoma a birnin Gujarat, Indiya, inda har suka shiga wani shagon sayar da ka

dan fim din barkwanci Bishop Umoh ya yi aure

dan fim din barkwanci, Ime Bishop Umoh, wanda aka fi sani da lakanin ‘Okon’ ya yi aure a makon day a gabata.Tun da farko, kafin a daura auren tsakanin