Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

An fatattaki mawakiya Rihanna daga masallaci a Dubai

A farkon makon nan ne hukumomi a birnin Abu Dhabi da ke kasar Hadaddar Daular Larabawa suka umarci mawakiya Rihanna da ta fita daga harabar wani kataf

Yadda Umar Fadar Bege ya rasu

Cikin makon da ya wuce ne Allah Ya yi wa shahararren mawakin yabon Manzon Allah (SAW), Umar Abdul Azeez wanda aka fi sani da Fadar Bege, rasuwa. Amini

‘Yan fim ba Malamai ba ne – Zainab Booth

Hajiya Zainab Booth daya daga cikin manyan jaruman fina-finan Hausa ta mayar wa Mai ba Gwamnan Jihar Kano shawara a kan harkar addinai, Ali Baba Fagge

Dawayya ta haihu ranar Arfa a Saudiyya

Tsohuwar shahararriyar jarumar fim din Hausa Rukayya Umar Santa, wacce aka fi sani da Rukayya Dawayya ta haife jaririnta a kasar Saudiyya.Dawayya ta h

Hukumar DFID za ta gudanar da wasan kwaikwayon wayar da kan jama’a

Hukumar bayar da taimako ta gwamnatin Ingila (DFID) ta fito da shirin wayar da kan jama’a ta hanyar wasan kwaikwayo a dangane da sha’anin mulki da san