Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

An bukaci ’yan fim su rika shirya fim a kan tsaro

Gwamnan Kano Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso ya bukaci ’yan fim su rika shirya fim a kan harkar tsaro don a taimaka wa Gwamnatin Tarayya da ta jihohi waje

Hisba ta cafke ‘yan fim saboda amfani da yunifom dinta

A karshen makon da ya gabata ne Hukumar Hisba ta cafke wasu ‘yan fim din Hausa lokacin da suke daukar wani fim a gidan namun daji da ke Jihar Kano, sa

Ban karbi ko kwabo daga hannun Shugaban INEC ba- Furodusan ‘Ibro Jega’

Sabanin maganganun da ke yawo a masana’antar fim din Hausa ta Kannywood cewa furodusan fim din ‘Ibro Jega’ ya samu gwaggwabar kyauta daga Shugaban Huk

Likkafar furodusa Mo Abudu ta kara dagawa

A farkon makon nan ne likkafar shahararriyar mai hada shirye-shiryen talabijin, Mo Abudu ta kara daukaka, bayan da mujallar ‘The Holywood Reporter’ ta

Batun aure: Zan wahalar da maza – Tsohuwar matar Frank Edoho

Katherine Obiange, tsohuwar matar fitaccen dan fim din Najeriya, Frank Edoho, wanda kuma shi ne mai gabatar da shirin gasar MTN na ‘Who Wants To Be A