Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Shahararrun fina-finan Tom Clancy biyar

A makon jiya ne shahararren marubucin littattafan kirkirarrun labarun yaki, Tom Clancy ya mutu, a Amurka. Ya mutu ne yana da shekaru 66 a duniya. Da d

Ba ni ba siyasa – Jarumin Indiya, Salman Khan

A farkon makon nan ne dan fim din Indiya da ke tashe a yanzu, Salman Khan ya barranta kansa da shiga siyasa. Inda ya bayyana wa manema labarai cewa sh

Yadda zaman kwamitin ba da shawarwari kan fina-finan Najeriya ya gudana a Jos

Kwamiti ba da shawarwari kan fina-finan Najeriya da suka hada da na Hausa da na Turanci da Yarabanci da Ibo da sauransu sun yi zama a garin Jos, Jihar

An fitar da jerin sunayen mawakan da suka fi kudi a duniya

Mujallar Forbes mai bayani kan hamshakan masu kudi ta fitar da jerin sunayen mawakan da suka fi kudi a duniya.Ta fitar da jerin sunayen ne a makon jiy

Furodusan fina-finan Indiya zai yi fim a kan wasanni

Furodusan fina-finan Indiya John Abraham wanda ya shirya fim din Madras Café zai shirya fim a kan wasanni da suka hada da kwallon kafa da tseren motoc