Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Tanto Dike ta karyata jita-jitar za ta kashe kanta

Fitacciyar jarumar fina-finan Kudanci Najeriya Tonto Dike ta karyata jita-jitar za ta kashe kanta. Jarumar ta karyata jita-jitar ne a wata tattaunawa

Ibro bai fi karfin doka ba- Hukumar Tace Fina-finai

A kwanakin baya ne Kotun tafi-da-gidanka da ke karkashin Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano ta haramta wani fim mai suna ‘kara’in Ibro’, sannan ta

Hukumar NFC ta kafa kwamitin shawarwari a kan Kannywood

Hukumar Kula da Shirya Fina-finai ta Najeriya (Nigerian Film Corporation; NFC) ta nada Malam Ahmed dahiru Beli Shugaban Hukumar Tace Fina-finai ta Jih

Nkem Owoh ya fara fitowa fim din Hausa

Shahararren dan wasan fim din barkwanci na Kudancin Najeriya Nkem Owoh wanda aka fi sani da Ukwa ko Osuofia ya fara fim din Hausa.dan wasan ya fito a

An sasanta batun zargin Zango ya boye wata ’yar fim

Masu iya magana sukan ce duk abin da ya yi farko zai yi karshe, a yanzu dai an sasanta takaddamar da ta kaure tsakanin jarumi Adam A. Zango da masu ri