Furodusa ya shiga tasku kan zargin damfara
An gurfanar da fitaccen furodusan fim na masana’antar shirya fina-finai ta Nollywood, mai suna Uchenna Mbunabo a kotun gargajiya da ke unguwar Tinubu
Dandalin nishadi
An gurfanar da fitaccen furodusan fim na masana’antar shirya fina-finai ta Nollywood, mai suna Uchenna Mbunabo a kotun gargajiya da ke unguwar Tinubu
Fitattun tagwayen mawakan Najeriya Paul da Peter da ake yi wa lakabin P Skuare sun kayatar a Amurka da Kanada.Mawakan sun gudanar da wake-wake da raye
Shahararren jarumin fina-finan Indiya Salman Khan ya zama furodusa, inda ya qaddamar da tambarin kamfaninsa mai suna Salman Khan Productions.Jarumin y
Bikin gasar sarauniyar kyau ta duniya karo na 63 da aka shirya gudanarwa a Indonesiya ya samu cikas, inda daruruwan Musulmin kasar suka yi alla-wadai
Masu magana kan ce ranar wanka ba a boyen jibi, hakan ne ya sa soyayya tsakanin jaruman fina-finan Indiya Ranbir Kapoor da Katrina Kaif da suka dade s