Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Van damme zai shirya fim din Indiya

Shahararren dan fim din Amurka Jean Claude ban Damme zai shirya fim din Indiya nan da wata shida. Ya ce, hakan ne a lokacin taron bikin gasar Internat

Ba zan yi fim din karuwanci ba – Konkona

Fitacciyar jarumar fina-finan Indiya Konkona Sen Sharma ta ce ba za ta yi fim din karuwanci ba. Ta ce: “Ba na so na yi fim din da zai jawo yamididi a

‘Yan fim mu hada kanmu – dan Soja

Fitaccen mai samar da abinci a wurin daukar fim dan Soja ya bukaci ‘yan fim su zama tsintsiya madauri daya don tunkarar duk wani abu da ya tunkare su.

Ali Nuhu ya samu kyautar mai tallafa wa gwarzon jarumi

A ranar Lahadin da ta gabata ne aka gudanar da bikin gasar Nigeria Entertainment Award (NEA Awards) a birnin New York da ke Amurka, inda fitaccen jaru

Yadda aka yi bikin rantsar da shugabannin MOPPAN a Minna

kungiyar Masu Shirya Fina-Finai Ta Najeriya (MOPPAN), reshen Jihar ta gudanar da bikin rantsar da sabbabin shugabanninta.An gudanar da bikin rantsar d