Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Na samu nasara ba da cuwa-cuwa ba – Priyanka Chopra

Daya daga cikin shahararrun ’yan fim mata na Indiya, Priyanka Chopra ta tabbatar wa duniya cewa ta samu daukaka a duniyar fina-finai ba tare da ta biy

Dan fim Lee Thompson Young ya kashe kansa

An samu tabbacin cewa dan wasan nan na kamfanin fina-finai na Disney da ke Amurka, Lee Thomson Young ya halaka kansa, a lokacin da aka tsinci gawarsa

’Yar fim Ini Edo ta gamu da wulakanci a bikin Glo

Lahadi ta makon jiya ta zo kuma ta wuce sai dai ga shahararrar ’yar fim Ini Edo, rana ce da ba za ta taba mancewa da ita ba a rayuwarta, domin kuwa a

Zango bai boye wata ’yar fim ba – Arewa, MOPPAN

Kwana nan ne wata mata da ake kira Mama Uwani ta shiga wani gidan rediyo a Jihar Kano, ta ce fitaccen jarumi Adam A. Zango ya boye wata yarinya da tak

Ina so in dora daga inda mahaifina ya tsaya – Saleem Tijjani Ibrahim

Babu shakka tarihin masana’antar fim din Hausa ba zai cika ba tare da ambaton  sunan marigayi Darakta Tijjani Ibrahim ba, wanda ya rasu kusan she