Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

An bukaci ’yan fim su mayar da hankali kan fina-finan bayanai

An bukaci ‘yan fim din Hausa su mayar da hankali kan fina-finan bayanai da ake kira ‘Documentaries’. Malamin Jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Uba Abdall

Fim din Krrish 3: Abubuwan da jarumi Hrithik ya fada wajen kaddamarwa

A makon nan ne tawagar ma’aikatan da suka shirya fim din Krrish 3, bisa jagorancin dan wasa Hrithik Roshan ta kaddamar da taba-ka-lashen fim din a bir

Shirin fim: Pete Edochie ya dawo ruwa da karfinsa

A shekarun baya, idan ana batun komai da ruwanka a farfajiyar shirya fina-finan Turanci a Kudancin Najeriya, idan aka yi batun Pete Edochie, shi ke na

Saboda cin zarafin mata, Mawaki 50 Cent na shirin bakuntar gidan yari

A farkon makon nan ne mawakin nan dan kasar Amurka da ya yi kaurin suna wajen cin zarafin mata, Curtis Jackson, wanda aka fi sani da lakanin ‘50 Cent’

Ta fim na samu damar kulawa da kaina- A’isha H. Umar

Aisha H. Umar na daya daga cikin sababbin ’yan fim masu tasowa a Jihar Kaduna,  ta shafe kusan shekara hudu a harkar fim. Ta ce ta fim ta samu da