Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Shafukan Facebook da Instagram sun samu matsala

Har ya zuwa yanzu ba a samu tabbacin dalilin afkuwar wannan lamari ba.

Jarumin Nollywood Mista Ibu ya rasu

Mista Ibu wanda ya shahara a matsayin jarumin barkwanci ya mutu yana da shekara 62.

Har yanzu ba a ba mu umarnin kamo Ado Gwanja ba — ’Yan sanda

Da zarar an ba mu [umarni] za mu aiwatar, in ji Kiyawa.

Mahukunta na neman jefa rayuwar Murja cikin hatsari —Lauya

Lauyan ya koka kan yadda ake neman jefa rayuwar Murja cikin hatsari.

Yadda kama Murja Kunya ya kawo ruɗani a Kano

Lauyoyin Murja sun ba Gwamnatin Jihar Kano wa’adin awanni 24 da ta ba su izinin ganinta.