Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Furodusa Ekta ya yi shirin ciyar da mabukata a Indiya

Furodusan fina-finan Indiya, Ekta Kapoor ya kuduri aniyar shirya walimar shan ruwa ga mabukata a duk tsawon watan Ramadan a sassa biyar na unguwannin

dan fim Jim Iyke zai auri Nadia Buari?

Kamar yadda ake ta yawo da bayanin cewa dan wasan fim Jim Iyke yana soyayya da abokiyar aikinsa da ke kasar Ghana, Nadia Buari, labarin ya zama tsohon

Mutuwa ta kara ziyartar ’yan fim a Legas

A makon jiya ne mutuwa ta kara kai ziyara ga tawagar ’yan fim na Kudancin Najeriya, inda ta dauki ran fitaccen dan fim, Tony Umole.Marigayin, kafin mu

Saratu Gidado ta amarce

A ranar Asabar da ta gabata ne aka daura auren jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado (Daso) da Muhammad Auwal.An daura auren ne a unguwar Chiranci da

Mawaki Mohammed Jammal ya ba da kyautar alluna ga makarantar da yake hidimar kasa

Shahararen mawaki Mohammed Jammal da ake wa lakabin Taka Rawa (White Nigerian) ya ba da  kyautar alluna ga makarantar da yake hidimar kasa.Mawaki