Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Tom Cruise na shirin kara aure

Jarumin nan da ya dade yana nuna bajinta a fina-finan Amurka, Tom Cruise ya tada kabarar kara aure. Alamar haka ta tabbata ne a makon da ya gabata, in

Na gamu da kauna a Amurka -’Yar fim Angela Okorie

Angela Okorie, ’yar wasan da ta fara shirin fim a 2009, wacce kuma a baya ta kasance tauraruwar tallata sabulun Delta ta bayyana yadda ta gamu da abin

Na fara kidan gurmi don na raya al’ada – danzuru Maigurmi

Wani matashi mai suna Aliyu danzuru Maigurmi dan shekara 28 a duniya da ke kidan gurmi da waka ya ce ya shiga sana’ar kidan gurmi ne don ya raya al’ad

An ci gaba da tsare wani mawaki a Kano

A ranar Larabar da ta gabata ne kotun tafi-da-gidanka a karkashin Hukumar tace fina-finai ta Jihar Kano ta sanya aka ci gaba da tsare wani mawaki mai

Matsalar rayuwa: Wata ’yar fim ta rataye kanta

Wata shahararriyar ’yar fim a kasar Indiya, Jiah Khan ta rataye kanta kuma ta sheka barzahu, kamar yadda ’yan sanda suka tabbatar.’Yar fim din, wacce