Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Ranar da mawaki Tuface ya kusa halaka a jirgi

A Lahadin da ta gabata ne wani hatsarin jirgin sama ya kusa ritsawa da mawakin nan da ya dade yana fantamawa a duniyar mawakan kasar nan.Mawakin, Tufa

Shamsiyya Isah: Ta fim zan zama makarin gubar da ke illata rayuwar aure

Shamsiyya Isah ta shigo fim da kafar dama, domin ba ta dade a harkar ba amma furodusosi suna rububinta , an alakanta jajircewarta wurin aiki ne ya kaw

Fim din ‘Alkuki’ ya zo da sabon salo

A ranar Litinin da ta gabata ne kamfanin shirya fina-finan Hausa Mai kwai Mobies ya kammala daukar fim din ‘Alkuki’ a Abuja.

Hussaini Danko: Akwai kwayoyin halittar kida da waka a cikin jikina

Hussaini Danko ya shafe shekara fiye da biyar a harkar kida da waka, ya yi wakoki da dama, inda kuma y ace akwai kwayoyin halittar kida da waka a ciki

Bikin Entrepreneurship Award: Ali, Rahama da Saira sun haskaka

A kullum likafar ’yan fim din Hausa kara gaba take yi inda a makon jiya aka karrama wadansu daga cikinsu a Abuja.