Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

John Okafor ya fara fim din Hausa

dan wasan barkwanci na Kudancin Najeriya John Okafor wanda aka fi sani da Mr. Ibu ya fara fim din Hausa.

Rashin ilimin sana’a ya haifar da kura-kurai a fina-finan Hausa – Darakta Usman

Usman Ibrahim Daraktan shirya fina-finan Hausa ne da ke zaune a garin Jos.

Sharhin fim din Matan Gida na daya da na biyu

Sunan Fim: Matan Gida (1 da 2)Kamfanin Da Ya Shirya: A. S Maikwai MobiesLabari: A.S Maikwai

Ba zan taba komawa harkar fim ba – Hafsat Shehu

Hafsat Shehu fitacciyar jarumar fim din Hausa ce wacce fitar ta daga harkar wasa ta biyo bayan yin aurenta da fitaccen jarumi, marigayi Ahmed S. Nuhu.

barayin zaune ne babban kalubalenmu – Kamal Alkali

Kamal ya kasance furodusa, darakta kuma dan wasan fina-finan Hausa.