Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Ta hanyar waka da fim za ka iya gyarawa ko batawa – Abubakar Sani

Ga mai sauraren gidajen rediyo, mutum ba zai rasa jin wadannan baitocin ba:

Ba na rubuta waka kafin rerawa – Sani Audun Inka

Ganin yadda Jihar Zamfara ta yi suna wajen samar da fitattun makada da mawakan gargajiya, wadanda suka yi fice a duniya kuma duniya ta san su, amma ab

Shahararren mawakin Hausa Ahmadu Doka ya kwanta dama

Allah Ya yi wa shahararren mawakin Hausan nan kuma Dagacin unguwar Abakwa da ke a Kaduna, Alhaji Ahmadu Doka rasuwa.

Hasashen yadda harkokin fina-finai za su kasance a 2013

Shekarar 2012 dai ta wuce, sai dai labari, a yayin da kuma 2013 ta shigo a matsayin sabuwa.

Martani: Dokta Ibrahim, ba ka yi wa Hauwa Farar Lema adalci ba

Babu shakka na karanta budaddiyar wasikar da ka rubuta wadda ka yi wa taken ‘Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Hauwa Farar Lema’ da aka buga a shafi na 21 na