Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Ba na zargin matan fim — Naziru Dan Hajiya

Ai ba zai yiwu ba a ce ni ne zan fadi abubuwa marasa kyau game da abokan sana’ata.

Mijin Layla Ali Othman zai maka Sadiya Marshall a Kotu

Mijin Layla Ali Othman ya ce idan har Sadiya Marshall ba ta kawo hujjojin da take zargin matarsa ba, to ta tabbata sai ta je gidan yari

Yadda aka yi auren gatan mutane 600 a Kebbi

Gwamnatin jihar za ta ci gaba da daukar nauyin auren gata domin rage yawan zawarawa da kuma tallafa wa masu karamin karfi

Dalilin da Hukumar Tace Finafinai ta kama Tubeless

Su Tubeless sun tayar da hatsaniya har da barazanar dukan jami’an tsaron da suka je wurin.

Babiana ’yar Tiktok ta yi auren ‘Wuf’

Sai ranar daurin aure amaryar ta wallafa hotuna da bidiyonsu ita da angon nata.