An dage shari’ar zargin BBC Hausa da amfani da kida ba da izinin mawaki ba
Mawakin ya maka BBC a kotu kan amfani da sautin wakarsa a matsayin taken shirin ‘Daga Bakin Mai Ita’ ba tare da izininsa ba.
Dandalin nishadi
Mawakin ya maka BBC a kotu kan amfani da sautin wakarsa a matsayin taken shirin ‘Daga Bakin Mai Ita’ ba tare da izininsa ba.
Rasuwar Darakta Aminu S. Bono ta kara nuna akwai matsala a masana’antar Kannywood.
Ali Nuhu na cikin jerin wadanda Tinubu ya nada a hukumomin da ke karkashin Ma’aikatar Al’adu ta Tarayya.
Yanzu za a iya cewa masana’antar ta fara dawowa da karfinta.
Aminiya ta yi hasashen abubuwan da za su iya faruwa a shekarar 2024 a masana’antar ta Kannywood.