Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Dan sanda ya harbi jarumin Nollywood

’Yan sanda sun tabbatar da harbin da wani jami’insu ya yi wa jarumi kuma daraktan fina-finan Nollywood a wurin casu

An tsare matashi kan ce wa budurwa ‘kin iya Kunu’ a Kano

Matashin ya fusata budurwar har ta shigar da kara a kan damun ta da maganar ‘kunu’.

Kotun Koli: Muna son a yi adalci a shari’ar zaben Kano —’Yan Kannywood

Wasu jaruman Kannywood sun roki Shugaba Tinubu da ya tabbatar da an yi adalci a shari’ar zaben gwamnan Jihar Kano da ke tafe a kotun koli.

Muguwar kaddara ta sa na shiga Kannywood —Hafsat

A daki daya ake hada maza da mata su kwana, ban taba gabin irin rashin tarbiyyar da ke cikin Kannywood ba

Khadijah Mai Numfashi ta tuba bayan dakatar da ita daga Kannywood

Jarumar Kannywood Khadija Kabir Ahmad wato Mai Numfashi ta tuba, bayan Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano ta dakatar na tsawon shekara biyu