Abdul Amart ya siya wa iyalan Aminu S. Bono gida
Furodusan ya ce marigayin ya taimaka sosai a harkar sana’arsa.
Dandalin nishadi
Furodusan ya ce marigayin ya taimaka sosai a harkar sana’arsa.
Bayan ce-ce-ku-ce, Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sake zama da daraktoci da furdusoshi da jarumai da sauran ’yan Kannywood kuma sun ba ta tabbacin ha
Manyan ’yan Kannywood sauran al’umma sun yi cikar kwari wajen halartar Sallar Jana’izar fitaccen dan Kannywood, Aminu S. Bono a Kano.
Marigayi Aminu S. Bono ya rasu ne da yammacin Litinin bayan da ya yanke jiki ya fadi.
Ministar ta yi alkawarin aiki da masana’anar don raya al’adun gargajiya don ci gaban kasar nan.