Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

A guji leka wayar miji —Kwankwaso ga mata

Kwankwaso ya gargadi ‘zawarawa’ da gwamnatin Kano ta yi wa auren gata su nesanci duba wayar abokan zamansu domin a zauna lafiya

Gwamnati ta rushe gidan galar da ake kokarin sake ginawa a Gombe

Gwamnatin ta ce ta yi hakan ne don gyara tarbiyyar mutanen jihar

Matar mawaki Davido ta haifi tagwaye

An yi haihuwar ce a kasar Amurka

Taurarin Zamani: Dabo Daprof

Ya bayyana cewar nan da shekara 100 Kannywood ba za ta ci gaba ba, idan ba a mayar da hankali kan wasu kurakurai da ake tafkawa yayin daukar fim ba.

Hotuna: Rarara ya yi hatsarin mota

Shugaban kungiyar ’yan Kannywood na 13X13, Dauda Adamu Abdullahi (Rarara) ya yi hatsarin mota