Hukumar Tace Finafinai ta rufe sutudiyon mawaki Ɗanzaki
Hukumar ta garƙame sutudiyon mawakin siyasar tare da yin awon gaba da kayan aikinsa.
Dandalin nishadi
Hukumar ta garƙame sutudiyon mawakin siyasar tare da yin awon gaba da kayan aikinsa.
X (Twitter) zai cire tsarin toshe sakonni da ke ba masu amfani da dandalinsa na sada zaumunta damar toshe shafukan da ba sa so hulda da su
Jarumin barkwanci na Kannywood, Mustapha Naburaska ya yi kira ga Hukumar Tace finafinai ta Kano ta kama masu cin mutuncin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Bayan Sanusi Oscar 442, Tijjani Gandu da Maryam Jankunne sun samu shiga sahun manyan masu ba wa gwamnan Kano shawara
A 2014 Shugaba Jonathan ya sauya sunan Jamila Salik daga Jihar Kano a matsayin minista