Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Jaruman Hollywood sun tsunduma yajin aiki karon farko cikin shekaru 63

Manyan taurarin Hollywood ba za su halarci duk wasu harkoki na tallata sabbi da fina-finai masu zuwa da za a fitar ba.

Zauren Hadiza Gabon na shan caccaka

Idan ba ka shirya amsa tambayoyinta ba, kada ka amshi gayyatarta.

Faɗan Manya: Masu kamfanin Twitter da Facebook za su dambace

Manyan attajiran da suka mallaki kamfanonin  Twitter, Facebook da Instagram sun shirya gwada ƙwanji domin fid-da-raini tsakaninsu. Mai Twitter, Elon M

Ali Maɗagwal ya sake barin Kwankwasiyya

Fitaccen mai wasan barkwanci a Kannywood  Ali ‘Artwork’ Maɗagwal ya sake komawa APC bayan ya kasa samun shiga a gwamnatin NNPP mai mulki a jihar Kano.

Rahama Sadau ta sake tayar da kura

Allah Ubangiji Ya tsine wa masu cewa fim ne. Kur’ani shi ne abin wasa?